ha_gen_tn_l3/41/01.txt

26 lines
640 B
Plaintext

[
{
"title": "bayan shekaru biyu",
"body": "Shekaru biyu sun shuɗe bayan Yosef ya fassara fassarar mafarkin mai shayarwa da mai toye-toye, wanda ya kasance tare da Yosef a kurkuku."
},
{
"title": "yana tsaye",
"body": "\"Fir'auna na tsaye\""
},
{
"title": "masu ban sha'awa da ƙiba",
"body": "\"lafiya da mai\""
},
{
"title": "kiwo a cikin iwa",
"body": "\"suna cin ciyawa a gefen kogin\""
},
{
"title": "marasa ban sha'awa ramammu",
"body": "\"mara lafiya da bakin ciki\""
},
{
"title": "a bakin kogin",
"body": "\"kusa da rafin\" ko \"rafin kogi.\" Wannan shi ne mafi girman ƙasa a gefen kogin."
}
]