ha_gen_tn_l3/40/18.txt

18 lines
642 B
Plaintext

[
{
"title": "Wannan ce fassarar sa",
"body": "\"Ga abinda mafarkin ke nufi\""
},
{
"title": "Kwandunan uku kwanaki uku ne",
"body": "\"Kwandunan uku suna wakiltar kwana uku\""
},
{
"title": "zai ɗaga kanka daga gare ka",
"body": "Yosef ya kuma yi amfani da kalmar “za ta ɗaga kan ku” lokacin da ya yi magana da\nmai shayarwa a cikin Farawa 40:12. Anan yana da ma'ana daban. Ma'anar mai yiwuwa ita ce 1) \"za su ɗaga kanka sama don saka igiya a wuyan\nwuyanka\" ko 2) \"zai ɗaga kanka sama don yanke shi.\""
},
{
"title": "namanka",
"body": "Anan \"nama\" a zahiri yana nufin ƙwayar laushi a jikin mutum."
}
]