ha_gen_tn_l3/39/21.txt

34 lines
1.5 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Amma Yahweh na tare da Yosef",
"body": "Wannan ya nuna yadda Yahweh ya kula da Yosef kuma ya kyautata masa. AT: “Amma Yahweh ya yi wa Yosef alheri” ko “Amma Yahweh ya kula da\nYosef” (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "nuna alƙawarin aminci a gare shi",
"body": "Ana nuna kalmar 'amincin' a matsayin \"mai aminci\" ko \"da aminci\". AT: \"ya kasance mai aminci ga alƙawarin da ya yi da shi\" ko \"ya ƙaunace shi da aminci\" (Duba: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "Ya kuma ba shi tagomashi a idanun shugaban kurkukun",
"body": "Wannan yana nufin Yahweh ya sa mai kula da kurkukun ya amince da Yosef kuma ya kula da shi da kyau. AT: \"Yahweh ya sa mai kula da kurkukun ya yi farin ciki da Yosef\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "shugaban kurkukun",
"body": "\"manajan kurkukun\" ko \"mutumin da ke kula da kurkukun\""
},
{
"title": "cikin hannun Yosef",
"body": "Anan \"hannun\" yana wakiltar ikon Yosef ko amintacce. AT: \"ka sa Yosef a madadin\" (Duba: figs_metaphor"
},
{
"title": "Duk abin da suka yi a nan, Yosef ne ke shugabancin sa",
"body": "\"Yosef shi ne mai lura da abin da suka aikata a wurin\""
},
{
"title": "saboda Yahweh na tare da shi",
"body": "Wannan ya nuna yadda Yahweh ya taimaki Yosef ya kuma bishe shi. AT: \"saboda Yahweh ya jagoranci Yosef\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "Duk abin da ya yi Yahweh na wadatar da shi",
"body": "\"Yahweh ya sa duk abin da Yosef ya yi nasara\""
}
]