ha_gen_tn_l3/39/19.txt

18 lines
502 B
Plaintext

[
{
"title": "ya ji bayanin da matarsa ta faɗi masa",
"body": "\"ya ji matarsa tana yi masa bayani.\" Kalmar \"nasa\" da \"shi\" a nan na nufin Fotifa."
},
{
"title": "ya fusata sosai",
"body": "\"Fotifa ya yi fushi sosai\""
},
{
"title": "wurin da a ke tsaron 'yan kurkukun sarki",
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"wurin da sarki ya sa fursunonin sa\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Ya na nan",
"body": "\"Yosef ya sauka a wurin\""
}
]