ha_gen_tn_l3/39/13.txt

10 lines
489 B
Plaintext

[
{
"title": "Ya shigo wurina ya kwana da ni",
"body": "Anan matar Fotifa tana zargin Yosef da kokarin kama ta kuma ta yi zina da ita. AT: \"Ya zo cikin dakina domin yin lalata da ni\" (Duba: figs_euphemism)"
},
{
"title": "Sai ya kasance sa'ad da ya ji ina ihu, sai ya bar tufafinsa tare da ni, ya tsere",
"body": "\"Lokacin da ya ji ni na yi kururuwa, sai ya.\" An yi amfani da kalmar \"ya kasance\" a nan don yiwa alama ta gaba a cikin labarin. (Duba: writing_newevent)"
}
]