ha_gen_tn_l3/39/10.txt

14 lines
547 B
Plaintext

[
{
"title": "Ta dinga magana da Yosef rana bayan rana",
"body": "Wannan yana nuna cewa ta ci gaba da roƙonsa ya kwana da ita. Ana iya bayyana cikakkiyar ma'anar wannan bayanin a bayyane. AT: \"Ta ci gaba da roƙon Yosef ya kwana da ita\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Babu ko ɗaya daga cikin mutanen gidan dake cikin gidan",
"body": "\"Babu wani daga cikin sauran mutanen da suka yi aiki a gidan\""
},
{
"title": "ya tsere, ya fita waje kuma",
"body": "\"da sauri ya fita waje\" ko \"da sauri ya fice daga gidan\""
}
]