ha_gen_tn_l3/39/07.txt

26 lines
1.3 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Sai ya kasance ",
"body": "\"Sai mai.\" Ana amfani da wannan kalmar anan don alamar sabon abin da ya faru. (Duba: writing_newevent)"
},
{
"title": "Ka kwana da ni",
"body": "Wannan wata karin magana ne. AT: \"ku yi jima'i da ni\" (Duba: figs_euphemism)"
},
{
"title": "ubangidana ba ya kulawa da abin da nake yi a cikin gidan nan",
"body": "\"maigidana bai kula da gidansa ba.\" Ana iya rubuta wannan azaman sanarwa tabbatacce. AT: \"maigidana ya amince da ni tare da iyalinsa\" (Duba: figs_doublenegatives)"
},
{
"title": "ya sanya kowanne abu da yake da shi a ƙarƙashin lura ta",
"body": "Lokacin da aka “sanya wani abu a karkashin kulawar wani,” hakan na nuna cewa mutumin yana da alhakin kulawarsa da kuma amintaccen tsaro. AT: \"shi ne ya ɗora ni a kan duk abin da ke nasa\" (Duba: metaphor)"
},
{
"title": "Bai hana mani komai ba sai dai ke, saboda ke matarsa ce",
"body": "Za a iya wannan azaman sanarwa tabbatacce. AT: \"Ya ba ni komai in banda ku\" (Duba: figs_litotes)"
},
{
"title": "Ta yaya daga nan zan yi wannan irin babbar mugunta da zunubi gãba da Allah?",
"body": "Yosef yayi amfani da tambaya don girmamawa. Ana iya rubuta wannan azaman sanarwa. AT: \"Tabbas ba zan iya yin irin wannan mugunta ba kuma nayi zunubi ga Allah.\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]