26 lines
1.1 KiB
Plaintext
26 lines
1.1 KiB
Plaintext
[
|
||
{
|
||
"title": "Ubangidansa ya ga cewa Yahweh na tare da shi ",
|
||
"body": "Wannan yana nufin cewa maigidan ya ga yadda Yahweh yake taimakon Yosef. AT: \"Maigidansa ya ga cewa Yahweh yana taimakonsa\" (Duba: figs_idiom)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "Yahweh na wadata kowanne abu da ya yi",
|
||
"body": "\"Yahweh ya sa duk abin da Yosef ya yi nasara\""
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "Yosef ya sami tagomashi a idanunsa",
|
||
"body": "\"Sami tagomashi\" yana nufin amincewa da wani. Magana “a gabansa” tana nufin hukuncin mutum ne. Ma’anar mai yiwuwa su ne 1) AT: “Fotifa ya gamsu da Yosef” ko 2) AT: “Yahweh ya gamsuda Yosef” (Duba: figs_idiom)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "Ya bautawa Fotifa",
|
||
"body": "Wannan yana nuna cewa shi bawan Fotifa ne."
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "Fotifa ya maida Yosef shugaban gidansa, da kowanne abu da ya mallaka",
|
||
"body": "\"Fotifa ya naɗa Yosef a gidansa, da duk abin da yake na Fotifa\""
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "ya sanya ƙarƙashin lurarsa",
|
||
"body": "Lokacin da aka “sanya wani abu a karkashin kulawar wani,” hakan na nuna cewa mutumin yana da alhakin kulawarsa da kuma amintaccen tsaro. AT: \"ya kasance yana kula da Yosef\" (Duba: figs_metaphor)"
|
||
}
|
||
] |