ha_gen_tn_l3/35/26.txt

18 lines
793 B
Plaintext

[
{
"title": "waɗanda a ka haifa masa a Fadan Aram",
"body": "Wannan ya nuna ba Benyamin cikin su wanda aka haifa a ƙasar Kan'ana kusa da Betlehem. An faɗi Fadan Aram ne saboda yawancin su a can aka haife su. AT: \"waɗanda a ka haifa masa a Fadan Aram, in banda Benyamin da aka haifa a ƙasar Kan'ana\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Yakubu ya zo wurin Ishaku",
"body": "A nan \"zo\" kan iya zama \"je.\" (Duba: figs_go)"
},
{
"title": "Mamri",
"body": "Wannan wani suna ne na birnin Hebron. Mai yiwuwa an sa sunan ne don martaba Mamri, abokin Ibrahim wanda ya zauna can. Duba yadda aka fassara wannan a Farawa 13:16. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Kiriyat Arba ",
"body": "Wannan sunan wani gari ne. Duba yadda aka fasaara wannan a Farawa 23:1"
}
]