ha_gen_tn_l3/35/21.txt

18 lines
594 B
Plaintext

[
{
"title": "Isra'ila ya ci gaba da tafiya",
"body": "Wannan ya nuna iyalin Isra'ila da barorinsa na tare da shi. Cikakkiyar ma'anar wannan bayani za a iya fayyace shi. (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Bilha",
"body": "Wannan sunan baranyar Rahila ce. Duba yadda aka fassara wannan sunan a Farawa 29:28 (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Yanzu Yakubu na da yaya maza guda goma sha biyu",
"body": "Wannan ta fara sabon batu, wanda ya ci gaba a ayoyin da ke biye."
},
{
"title": "'ya'ya maza sha biyu",
"body": "\"'ya'ya maza 12\" (Duba: translate_numbers)"
}
]