ha_gen_tn_l3/35/16.txt

46 lines
1.3 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Efrat",
"body": "Wannan wani suna ne na garin Betlehem."
},
{
"title": "ta fãra naƙuda",
"body": "\"ta na samun matsaloli wajen wajen haihuwa\""
},
{
"title": "Yayin da take cikin azabar naƙuda",
"body": "\"Lokacin da naƙudar tayi tsanani\""
},
{
"title": "unguwar zoma",
"body": "wani da ke taimakon mace yayin haihuwa"
},
{
"title": "Yayin da take mutuwa, da numfashinta na mutuwa",
"body": "\"numfashin mutuwa\" numfashin karshe ne kafin mutum ya mutu. AT: \"kafin ta mutu, yayin da take numfashin ta na karshe\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "Benoni",
"body": "Mai fassara zai iya ƙara dan bayani mai cewa: \"Sunan Benoni na nufin 'dan tausayi.'\" (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Benyamin",
"body": "Mai fassara zai iya ƙara dan bayani mai cewa: \"Sunan Benyamin na nufin 'dan hannun dama.'\" Jimlar \"hannun dama\" na nuna wurin jinkai na musamman."
},
{
"title": "aka bizne",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"sai aka bizne ta\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "a kan hanya",
"body": "\"a gefen hanya\" (UDB)"
},
{
"title": "Shi ne shaidar kabarin Rahila har ya zuwa yau",
"body": "\"Alamar kabarin Rahila ne har wa yau\""
},
{
"title": "har wa yau",
"body": "\"har zuwa yanzu.\" Wannan na nufin har lokacin da marubucin ke rubuta wannan."
}
]