ha_gen_tn_l3/35/09.txt

14 lines
528 B
Plaintext

[
{
"title": "Sa'ad da Yakubu ya zo daga Fadan Aram",
"body": "Za a iya tabbatarwa cewa suna Betel. AT: \"Sa'ad da Yakubu ya zo daga Fadan Aram, yayin da yake a Betel\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "albarkatacce",
"body": "A nan \"albarka\" na nufin a bayyana abubuwa masu kyau akan wani da yi masa fatan alheri."
},
{
"title": "amma ba za a sake kiran sunanka Yakubu ba",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"amma ba za a sake kiran sunanka Yakubu ba\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]