ha_gen_tn_l3/35/01.txt

30 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "ka nufi sama zuwa Betel",
"body": "An yi amfani da kalmar \"sama\" saboda Betel na yankin da ke tudu fiye da Shekem."
},
{
"title": "Ka ginawa Allah bagadi a wurin",
"body": "Allah yai magana da kan sa a fakaice. AT: \"Ka gina bagadi a can domina, Allahn ka\" (Duba: figs_123person)"
},
{
"title": "ya ce wa gidansa",
"body": "\"ya ce wa iyalin sa\""
},
{
"title": "Ku fitar da bãƙin alloli dake a tsakaninku",
"body": "\"Ku jefar da gumakan ku\" ko \"ku watsar da allolin karya dake tare da ku\""
},
{
"title": "ku tsarkake kanku, ku kuma canza suturarku.",
"body": "Wannan al'adar da aka saba ce ta yin tsarki kafin a wajen yin sujada ga Allah."
},
{
"title": "ku canza suturarku",
"body": "Sa sababbin tufafi alama ce ta nuna cewa sun maida kan su da tsarki kafin tunkarar Allah. (Duba: translate_symaction)"
},
{
"title": "a ranar ƙuncina",
"body": "Ma'anonin \"ranar\" zasu iya zama 1) ranar da Yakubu ya gujewa Isuwa, ko 2) \"ranar\" na nufin lokacin da Yakubu ya shiga cikin ƙunci. AT: \"lokacin da nake cikin mawuyacin hali\" ko \"lokacin da nake cikin matsala\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]