ha_gen_tn_l3/34/30.txt

26 lines
1.4 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Kun kawo mani matsala",
"body": "Kawowa wani matsala an bayyana shi kamar matsala wata aba ce da ake kawowa tare da dorawa akan wani. AT: \"Kun kawo mani matsala babba\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "kun sa in yi ɗoyi ga mazaunan ƙasar",
"body": "Sa mutanen garin su nuna ƙiyayya kan Yakubu an bayyana shi kamar yayan Yakubu sun mai dashi yana ɗoyi a zahiri. AT: \"kun maishe ni abin kwatanci ga mutanen gari\" (Duba: figs_metaphor) "
},
{
"title": "Ni kima ne ... gãba da ni, su kuma kawo mani hari, daganan zan hallaka, ni da gidana",
"body": "A nan kalmar \"Ni\" da \"mani\" na nufin iyalan gidan Yakubu. Yakubu yace \"Ni\" ko \"mani\" kawai saboda shi ne shugaba. AT: \"Gidana kima ne ... gãba da mu, su kuma kawo mana hari, daganan zamu hallaka\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "idan suka tattara kansu tare don gãba da ni, su kuma kawo ma ni hari",
"body": "\"su kafa runduna su kawo mani hari\" ko \"su kafa runduna su kawo mana hari\""
},
{
"title": "daga nan zan hallaka",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"zasu hallaka ni\" ko \"zasu hallaka mu\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Ya kamata Shekem ya yi da 'yar'uwarmu kamar karuwa?",
"body": "Simiyon da Lebi sun yi amfani da tambaya wajen tabbatar da cewa Shekem yayi mugun abu da ya cancanci mutuwa. AT: \"Bai kamata Shekem ya yi wa 'yar'uwarmu kamar ita karuwa ce!\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]