ha_gen_tn_l3/34/22.txt

14 lines
810 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Hamor da ɗansa Shekem sunci gaba da magana ga dattawan gari."
},
{
"title": "A wannan matakin kaɗai mutanen za su yarda su zauna da mu kuma mu zama mutane ɗaya. Idan a ka yi wa kowanne namiji a cikin mu kaciya, kamar yarda suke da kaciya.",
"body": "\"Sai dai ƙadai idan a ka yi wa kowanne namiji a cikin mu kaciya, kamar yarda mutanen Isra'ila ke da kaciya, za su yarda su zauna da mu kuma mu zama mutane ɗaya\""
},
{
"title": "Ba dukkan dabbobinsu da kaddarorinsu - dukkan dabbobinsu zasu zama namu ba? ",
"body": "Shekem yayi amfani da tambaya don tabbatar cewa dabbobi da kadarorin Yakubu zasu zama na mutanen Shekem. Ana iya fassara wannan azaman bayani. AT: \"Dukkan dabbobin su da kadarorinsu zasu zama namu.\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]