ha_gen_tn_l3/34/20.txt

26 lines
1023 B
Plaintext

[
{
"title": "ƙofar birninsu ",
"body": "Abin da aka saba gani ne shugabanni su haɗu a ƙofar birni domin yanke shawara a hukumance."
},
{
"title": "Mutanen nan",
"body": "\"Yakubu, 'ya'yan sa, da kuma mutanen Isra'ila\""
},
{
"title": "salama da mu",
"body": "A nan \"mu\" ta ƙunshi Hamor, ɗansa da dukkan mutanen da suka yi magana dasu a ƙofar birnin. (Duba: figs_inclusive)"
},
{
"title": "bari su zauna cikin ƙasar su kuma yi sana'a a ciki ",
"body": "\"bari su zauna cikin ƙasar su yi kasuwanci a ciki \""
},
{
"title": "tabbas, ƙasar na da isasshen girma domin su",
"body": "Shekem yayi amfani da kalmar \"tabbas\" domin ƙara armashi ga batun. \"saboda, tabbas, ƙasar na da isasshen girma domin su\" ko \"saboda, da gaske, akwai isasshen fili domin su\""
},
{
"title": "ɗauki 'ya'yansu mata ... mu bayar da 'ya'yanmu mata",
"body": "Wannan na nufin aure tsakanin matan wata ƙabila da mazan wata ƙabila. Duba yadda aka fasara makamantan jimloli a cikin Farawa 34:8"
}
]