ha_gen_tn_l3/34/18.txt

18 lines
748 B
Plaintext

[
{
"title": "Maganganunsu suka gamshi Hamor da ɗansa Shekem",
"body": "A nan \"kalmar\" na nufin abin da aka faɗa. AT: \"Hamor da ɗansa suka yarda da abinda 'ya'yan Yakubu suka faɗa\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "yin abin da suka ce",
"body": "\"su yi kaciya\""
},
{
"title": "yarinyar Yakubu ",
"body": "\"Yarinya Yakubu Dina\""
},
{
"title": "saboda kuma shi ne taliki mafi daraja a dukkan gidan mahaifinsa",
"body": "Za'a iya fasara wannan a matsayin sabuwar jimla. Mai yiwuwa Shekem ya san cewa sauran mutanen zasu yarda a yi masu kaciya domin suna girmama shi sosai. AT: \"Shekem ya san cewa duk mutanen da ke gidan sa zasu yarda da shi domin an fi darajanta shi a tsakanin su\" (Duba: figs_explicit)"
}
]