ha_gen_tn_l3/34/08.txt

22 lines
660 B
Plaintext

[
{
"title": "Hamor ya yi magana da su",
"body": "\"Hamor ya yi magana da Yakubu da 'ya'yan sa\""
},
{
"title": "na ƙaunar ɗiyarka",
"body": "Kalmar \"kaunar\" na nufin son da ke tsakanin namiji da mace. AT: \"kaunar ta da son auren ta\""
},
{
"title": "ka bayar da ita a gare shi a matsayin mata",
"body": "A wasu al'adun, iyaye kan zaɓa wa yayan su wadanda zasu aura."
},
{
"title": "Ku yi auratayya da mu",
"body": "A yi auratayya na nufin auren wanda ba asalin ku ɗaya ba. AT: \"barin auratayya tsakanin mutanen ku da mutanen mu\""
},
{
"title": "za a buɗe ƙasar a gare ku",
"body": "\"za a buɗe ƙasar a gare ku\""
}
]