ha_gen_tn_l3/34/04.txt

18 lines
550 B
Plaintext

[
{
"title": "Yanzu Yakubu",
"body": "\"Yanzu\" an yi amfani da ita a nan don nuna canji daga labari zuwa matashiya game da Yakubu. (Duba: writing_background)"
},
{
"title": "Yakubu ya ji cewa ya",
"body": "Kalmar \"ya\" na nufin Shekem"
},
{
"title": "ya ƙazantu",
"body": "Wannan yana nufin cewa Shekem ya ƙasƙantar da Dina sosai ta hanyar tilasta mata ta\nkwana da shi."
},
{
"title": "ya kame bakinsa ko yayi shiru",
"body": "Wannan hanya ce ta cewa Yakubu bai ce ko yi wani abu kan matsalar ba. (Duba: figs_idiom)"
}
]