ha_gen_tn_l3/33/15.txt

22 lines
742 B
Plaintext

[
{
"title": "Me yasa zaka yi haka?",
"body": "Yakubu yayi amfani da tambaya ya nuna Isuwa bai kamata ya bar mutane ba. AT: \"Kada kayi haka!\" ko \"bai kamata kayi haka ba!\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Shugabana ka",
"body": "Wannan wata hanya ce ta bangirma da ake wa Isuwa. AT: \"kai, shugabana, ka\" (Duba: figs_123person)."
},
{
"title": "Sukkot",
"body": "Masu fassara zasu iya ƙara dan bayani cewa, \"Sunan Sukkot na nufin 'mahalli'\" (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "ya gina wa kansa gida",
"body": "Akawai alamun gidan harda iyalin sa. AT: \"ya gina wa kansa gida da iyalinsa\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "domin dabbobin sa",
"body": "\"domin dabbobin da yake kulawa\""
}
]