ha_gen_tn_l3/33/12.txt

26 lines
1010 B
Plaintext

[
{
"title": "Shugabana ya sani",
"body": "Wannan wata hanya ce ta bangirma da Isuwa ke wa kansa . AT: \"kai,shugabana, ka sani\" (Duba: figs_123person)"
},
{
"title": "yaran ƙanana ne",
"body": "Ana iya bayyana ma'anar a bayyane. AT: \"yaran sun yi ƙanƙantar da bazasu iya tafiya da sauri ba\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Idan a ka kora su da ƙarfi a rana ɗaya",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Idan a ka kora su da ƙarfi a rana ɗaya\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "bari shugabana ya tafi gaba da bawansa",
"body": "Wannan wata hanya ce ta bangirma da ake wa Yakubu. AT: \"Shugaba na, Ni baranka ne. Ina roko ka tafi gaban baranka\" (Duba: figs_123person)"
},
{
"title": "bisa ga saurin dabbobin dake a gabana",
"body": "\"bisa ga saurin dabbobin da na ke kulawa zasu iya tafiya\""
},
{
"title": "Seyir",
"body": "Wannan wani yanki ne mai tsaunika a Edom. Dubi yadda aka fassara wannan a 32:3 (Duba: translate_names)"
}
]