ha_gen_tn_l3/33/04.txt

22 lines
797 B
Plaintext

[
{
"title": "same shi",
"body": "\"tarar da shi\""
},
{
"title": "ya rungume shi, ya rungumi wuyansa, ya sumbace shi",
"body": "Za'a iya fasara wannan zuwa sabon jimla. AT: \"Isuwa ya sa kafadarsa a kan Yakubu, ya rungume shi, ya kuma sumbace shi\""
},
{
"title": "Suka yi kuka",
"body": "Ana iya fassara wannan a sarari. AT: \"Sai Isuwa da Yakubu suka yi kuka saboda suna cike da farin cikin sake ganin juna\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "ya ga mata da yaran",
"body": "\"ya ga mata da yaran da ke tare da Yakubu\""
},
{
"title": "'Ya'yan da Allah ta wurin alherinsa ya ba bawanka ne",
"body": "Jimlar \"bawanka\" hanyar bangirma ce da Yakubu ya dubi kansa. AT: \"wadannan ne ya'yan da Allah ta wurin alherinsa ya ba bawanka.\" (Duba: figs_123person)"
}
]