ha_gen_tn_l3/32/27.txt

10 lines
270 B
Plaintext

[
{
"title": "Isra'ila",
"body": "Masu fassara zasu iya ƙara wani dan bayani mai cewa \"sunan Isra'ila na nufin 'yayi gwagwarmaya da Allah.'\" (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "tare da mutane",
"body": "A nan \"mutane\" na nufin mutane gaba ɗaya"
}
]