ha_gen_tn_l3/32/11.txt

30 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "yantas da ni",
"body": "\"cece ni\""
},
{
"title": "daga hannun ɗan'uwana, daga hannun Isuwa",
"body": "A nan kalmar \"hannu\" na nufin iko. Jimloli biyun mai yiwuwa nada ma'ana ɗaya. Ta biyun ta bayyana mana yadda dan'uwan da Yakubu ke ƙudiri shine Isuwa. AT: \"daga ikon dan'uwana, Isuwa\" ko \"daga dan'uwana, isuwa\" (Duba: figs_metonymy da figs_parellelism)"
},
{
"title": "Ina tsoron sa, cewa zai",
"body": "\"I na sakkar zai yi\""
},
{
"title": "Amma ka ce, 'Babu shakka zan sa ka wadata ... yawansu!",
"body": "Wannan magana ce cikin magana. AT: \"Amma ka ce mani zaka wadata ni, za kuma ka maishe da zuriyata ... yawansu\" (Duba: figs_quotesinquotes da figs_quotations)"
},
{
"title": "wadata ka",
"body": "\"yi maka alheri\" ko \"kulawa da kai\""
},
{
"title": "Zan maida zuriyarka kamar rairayin teku",
"body": "Wannan na magana akan zuriyar Yakubu mai ɗinbin yawa kamar rairai na bakin teku. (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "wanda ba za'a iya ƙirgawa ba",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"wanda ba mai iya ƙirgawa saboda yawan su\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]