ha_gen_tn_l3/30/41.txt

14 lines
637 B
Plaintext

[
{
"title": "a gaban idanun dabbobin",
"body": "\"idanu\" a nan na nufi \"kalo\". AT: \"domin dabbobin su kuma kale su\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "a tsakiyar ƙiraren",
"body": "\"a gaban ƙiraren\" "
},
{
"title": "dSai ya zama dabbobin marasa ƙarfi na Laban ne, ƙarfafan kuma na Yakubu ne",
"body": "\"Don haka raunanan zuriyar sun kasance na Laban, yayin da zuriyar ta fi ta Yakubu.\" Kuna iya bayyana wannan har ma a bayyane. AT: \"Don haka raunanan zuriya ba su da ratsi ko tabo don haka na Laban ne, yayin da zuriya mafi ƙarfi ke da ratsi ko tabo don haka na Yakubu ne\" (Duba: figs_explicit)"
}
]