ha_gen_tn_l3/30/29.txt

18 lines
695 B
Plaintext

[
{
"title": "yadda dabbobinka suka kasance tare da ni",
"body": "\"lafiyar dabbobinka tun da na fara kiwon su\""
},
{
"title": "kuma sun ƙaru a yalwace",
"body": "\"amma yanzu wadatarka sun karu sun kuma yi girma\""
},
{
"title": "Domin 'yan kaɗan kake da su kafin in zo",
"body": "\"garkenku sun kasance kadan kafin na yi muku aiki\""
},
{
"title": "Yanzu yaushe zan samar wa nawa gidan shi ma?",
"body": "\"Yanzu wani lokaci ne zan fara lura da nawa iyalin?\" Yakubu ya yi tambaya ne domin ya jadada cewa shi ma ya na so ya fara tanadi wa iyalinsa. Ana iya fassara wannan tambayar\nazaman sanarwa. AT: \"Yanzu ina so in lura da iyalina!\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]