ha_gen_tn_l3/30/27.txt

14 lines
489 B
Plaintext

[
{
"title": "Idan yanzu na sami tagomashi a gaban ka",
"body": "Idanu suna wakiltar gani, kuma gani yana wakiltar tunani ko hukunci. AT: \"Idan na sami tagomashi a gare ka\" (UDB) (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ta wurin amfani da sihiri na gane",
"body": "\"Na gano ta ruhaniya da sihiri ayyuka\""
},
{
"title": "Ka faɗi ladanka",
"body": "Ana iya bayyana wannan a bayyane. AT: \"Ka faɗa mini nawane zan biya ka domin ka zauna a nan\" (Duba: figs_explicit)"
}
]