18 lines
908 B
Plaintext
18 lines
908 B
Plaintext
[
|
||
{
|
||
"title": "Allah ya tuna da Rahila ya kuma saurare ta",
|
||
"body": "Maganar \"kira zuwa ga tunani\" na nufin tunawa. Wannan baya nufin Allah ya manta da Rahila. Yana nufin ya yi la’akari da bukatarta. AT: \"Allah ya duba Rahila, ya kuma ba ta abin da ta ke so\" (Duba: figs_idiom)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "Allah ya ɗauke kunyata",
|
||
"body": "Ana magana game da Allah da ya sa Rahila ta daina jin kunya kamar “kunya” wani abu\nne da mutum zai iya ɗauka daga wani. Ana iya bayyana kalmar ta \"kunya\" a matsayin \"abin kunya\". AT: \"Allah ya sa ban daina jin kunya ba\" (Duba: figs_metaphor da figs_abstractnouns)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "Ta kira sunansa Yosef",
|
||
"body": "Masu fassara wannan na iya sharihinta cewa: \"Ma'anar sunan Yosef shine 'bari ya kara.'\" \n(Duba: translate_names)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "Yahweh ya ƙara mani wani ɗan",
|
||
"body": "'Ya'ya fari na Rahila daga baiwarta ce Bilha."
|
||
}
|
||
] |