ha_gen_tn_l3/30/19.txt

10 lines
254 B
Plaintext

[
{
"title": "Ta kira sunansa Zebulun",
"body": "Masu fassara wannan na iya sharihinta cewa: \"Ma'anar sunan Zebulun shine 'daraja.'\""
},
{
"title": "kuma kira sunanta Dina",
"body": "Wannan sunar ɗiyar Liya ce. (Duba: translate_names)"
}
]