ha_gen_tn_l3/30/07.txt

14 lines
640 B
Plaintext

[
{
"title": "Bilha ... sake ɗaukar ciki",
"body": "\"Bilhah ... ta sake samun ciki\""
},
{
"title": "Da kokawa mai girma na yi kokawa da 'yar'uwata",
"body": "An yi amfani da maganan nan \"kokawa na yi kokawa\" domin a jadada maganar, an kuma yi maganar koƙarin da Rahila ta yi ta sami 'ya'ya kamar 'yar uwarta, kamar tana fada na jiki ne da Liya. AT: \"Na yi fama mai girma domin in sami 'ya'ya kamar babar 'yar uwata Liya\" (UDB) \n(Duba: figs_idiom da figs_metaphor)"
},
{
"title": "Ta kira sunansa Naftali",
"body": "Masu fassarar wannan na iya sharihinta cewa \"ma'anar sunan Naftali shine 'gwagwarmayata.'\""
}
]