ha_gen_tn_l3/30/05.txt

14 lines
334 B
Plaintext

[
{
"title": "haifa wa Yakubu ɗa",
"body": "\"ta haifi ɗa na miji wa Yakubu\""
},
{
"title": "ta kira sunansa",
"body": "\"Rahila ta sanya masa suna\""
},
{
"title": "kira sunansa Dan",
"body": "Masu fassarar wannan na iya sharinhinta cewa \"ma'anar sunan Dan shi ne 'ya shari'anta.'\" (Duba: translate_names)"
}
]