14 lines
489 B
Plaintext
14 lines
489 B
Plaintext
[
|
||
{
|
||
"title": "Ta ce",
|
||
"body": "\"Rahila yace\""
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "wannan baiwata ce Bilha ... in sami 'ya'ya ta wurin ta",
|
||
"body": "A wancan lokacin, wannan hanya ce karɓaɓɓiya ga mace bakarariya ta sami 'ya'yan waɗanda doka za ta iya zama nata. Cikakkiyar ma’anar wannan na iya zama bayyane. (Duba: figs_explicit)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "bisa gwiwoyina",
|
||
"body": "Wannan wata hanyar faɗin cewa ɗan da Bilha ta haifa zai zama na Rahila. AT: \"mini\" (Duba: figs_idiom)"
|
||
}
|
||
] |