ha_gen_tn_l3/27/46.txt

18 lines
770 B
Plaintext

[
{
"title": "Na gaji da rayuwa",
"body": "Rebeka namagana haka domin ta jadada yadda take jin haushin matan Hittiyawa da Isuwa ya aura. AT: \"Ina cike da baƙin ciki\" (Duba: figs_hyperbole)"
},
{
"title": "'ya'yan Het mata",
"body": "\"waɗannan matan Hittiyawa\" ko \"zuriyar Het\""
},
{
"title": "'yanmata irin waɗannan mataye, waɗansu daga cikin 'yan matan ƙasar ",
"body": "Maganar \"'ya'yan ƙasar\" na nufin matan ƙasar. AT: \"kamar waɗannan matan da su ke zama a wannan ƙasar\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "wanne abu ne mai kyau zai zama a rayuwata?",
"body": "Rebeka ta yi amfani da tambaya ta jadada yadda baƙin ciki zai zama idan Yakubu ya aure matan Hittiyawa. AT: \"Rayuwata za ta munana!\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]