ha_gen_tn_l3/27/41.txt

22 lines
728 B
Plaintext

[
{
"title": "Isuwa ya ce a cikin zuciyarsa",
"body": "A nan \"zuciyarsa\" na wakiltar Isuwa da kansa. AT: \"Isuwa ya ce wa kansa\" (UDB) (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "kwanakin makokin mahaifina sun kusa",
"body": "Wannan na nufin iyakar kwanakin da mutum ke makoki idan wani ɗan iyali ya mutu."
},
{
"title": "aka faɗa wa Rebeka kalmomin da babban ɗanta Isuwa ya faɗa",
"body": "\"kalmomi\" a nan na matsayin abin da Isuwa ya faɗa. AT: \"Sai wani ya faɗa wa Rebeka game da shirin Isuwa\" (Duba: figs_metonymy da figs_activepassive)"
},
{
"title": "Duba",
"body": "\"Saurara\" ko \"Mayar da hankali\""
},
{
"title": "ta'azantar da kansa",
"body": "\"yana sa kansa ya ji daɗi\""
}
]