ha_gen_tn_l3/27/38.txt

6 lines
179 B
Plaintext

[
{
"title": "Ko albarka ɗaya ba ka rage mini ba mahaifina?",
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai kyau. \"Maihaifina, ka na da ko albarka ɗaya domina\" "
}
]