ha_gen_tn_l3/27/26.txt

22 lines
917 B
Plaintext

[
{
"title": "ya sunsuni ƙamshin suturarsa ya albarkace shi",
"body": "Ana iya bayana a fili cewa suturar na ƙamshin na Isuwa. AT: \"ya sunsuna suturarsa, su ka kuma yi ƙamshi kamar suturar Isuwa, sai Ishaku ya albarkaceshi\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "ya kuma sunsuna",
"body": "\"Ishaku kuma ya sunsuna\""
},
{
"title": "ya albarkace shi",
"body": "\"ya kuma sa masa albarka.\" Wannan na nufin yadda mahaifi ke sa wa 'ya'yansa albarka cikin hanya na ƙwarai."
},
{
"title": "Duba",
"body": "Ana amfani da kalmar \"duba\" a bayyananniyar ƙarin magana da ke da ma'anar \"gaskiya ne.\" AT: \"Gaskiya, ƙamshin ɗana\" (UDB) (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "da Yahweh ya sawa albarka",
"body": "Anan kalmar \"mai-albarka\" na nufin cewa Yahweh ya sa kyawawan abubuwa sun faru\nga filin kuma ya zama mai amfani. AT: \"da Yahweh ya sa shi ya wadata\" (Duba: figs_idiom)"
}
]