ha_gen_tn_l3/27/15.txt

10 lines
277 B
Plaintext

[
{
"title": "ta sa fatar 'yan awaki a hannunsa",
"body": "fatar akuyan na nan da gashin a kai."
},
{
"title": "Sai ta sa dage-dagen mai daɗi da gurasar da ta shirya a hanun ɗanta Yakubu",
"body": "\"Ta ba wa ɗanta Yakubu dage-dagen da ta shirya da gurasa\""
}
]