ha_gen_tn_l3/27/11.txt

14 lines
504 B
Plaintext

[
{
"title": "ni kuma sulɓi ne",
"body": "\"Ni mutum da jiki mai santsi\" ko \" ba ni da gargasa\""
},
{
"title": "na kuma zama mayaudari a gare shi",
"body": "\"zai kuma yi tunani cewa ni makaryaci ne\" ko \"zai san cewa ina yaudarar shi ne\""
},
{
"title": "Zan jawo wa kaina la'ana ba albarka ba",
"body": "An yi maganar sa la'ana ko albarka kamar su wani abu ne da ake iya sa a bisan wani. AT: \"Ta dalilin haka kuma, zai la'ance ni, ba albarkace ni ba\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]