ha_gen_tn_l3/27/08.txt

30 lines
981 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Rebeka ta yi magana da karamin ɗanta Yakubu."
},
{
"title": "Yanzu",
"body": "Ma'anar wannan ba shi ne \"a wannan lokaci\" ba, an yi amfani da shi ne domin a jawo hankali zuwa maganar da ke zuwa."
},
{
"title": "ka yi biyayya da muryata kamar yadda zan umarce ka",
"body": "Rebeka tace \"muryata\" a nufin abin da ta ke faɗa. AT: \"Ka yi mini biyayya waje aikata abin da na faɗa ma ka\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "zan kuma shirya dage-dage mai daɗi da su domin mahaifinka, kamar yadda ya ke ƙauna",
"body": "Kalmar \"dage-dage\" na nufin wani abu ne da ke da dandano mai daɗi. Dubi yadda aka juya makamacin wannan jimlar a Farawa 27:3."
},
{
"title": "Za ka kai shi wurin mahaifinka",
"body": "\"Sai ka kai wa mahaifinka\""
},
{
"title": "domin ya ci ya albarkace ka ",
"body": "\"bayan ya ci sai ya albarkace ka\""
},
{
"title": "kafin ya mutu",
"body": "\"kafin mutuwarsa\""
}
]