ha_gen_tn_l3/27/01.txt

30 lines
849 B
Plaintext

[
{
"title": "idanun sa ba ya gani sosai",
"body": "Wannan yana magana game da kusan makaho kamar idanun fitila ne kuma haske ya\nkusan fita. AT: \"ya kusa makance\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Ya ce masa",
"body": "\"ya kuma cewa Isuwa\""
},
{
"title": "Gani nan",
"body": "\"Ina nan\" ko \"Ina sauraro.\" Duba yadda zaka fassara wannan a cikin Farawa 22:1."
},
{
"title": "Ya ce",
"body": "\"Sai Ishaku yace\""
},
{
"title": "Duba nan",
"body": "Maganar \"duba nan\" na jadadda abin da ke zuwa a gaba. AT: \"saurare ni a hankali\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Ban san ranar mutuwata ba.",
"body": "Ma'anar wannan shi ne Ishaku ya san cewa ya kusa mutuwa. AT: \"Ina iya mutuwa a kowani rana\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "mutuwa",
"body": "Wannan na nufin mutuwa ta jiki."
}
]