ha_gen_tn_l3/26/32.txt

10 lines
399 B
Plaintext

[
{
"title": "Ya kira rijiyar da suna Shiba",
"body": "\"Don haka, ya kira rijiyar Shiba.\" Masu fassarar na iya sharihinta cewa \"Kalmar Shiba na kamar kalmar da ke ma'anar 'rantsuwa'\". (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Biyasheba ",
"body": "Masu fassarar na iya sharihinta cewa \"ma'anar Biyasheba na iya zama \"rijiyar rantsuwa\" ko \"rijiyar bakwai.\" (Duba Farawa 21:31)"
}
]