ha_gen_tn_l3/26/26.txt

18 lines
416 B
Plaintext

[
{
"title": "ya je wurin sa",
"body": "\"ya je wurin Ishaku\""
},
{
"title": "Ahuzat",
"body": "Wannan sunan namiji ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "abokin sa",
"body": "Ma'anonin zasu iya zama 1) \"abokin Abimelek\" ko 2) \"Masu ba Abimelek shawara.\""
},
{
"title": "Fikol",
"body": "Wannan sunan namiji ne. Duba yadda aka fasara shi a Farawa 21:22. (Duba: translate_names)"
}
]