ha_gen_tn_l3/26/23.txt

22 lines
954 B
Plaintext

[
{
"title": "Ishaku ya haura daga can zuwa Biyasheba",
"body": "A nan \"haura\" mai yiwuwa na nuna tafiya arewa. Ka furta ya haura yadda harshen ka ya bada dama. AT: \"Ishaku ya haura daga can zuwa Biyasheba\""
},
{
"title": "ruɓanɓanya zuriyarka",
"body": "\"zai ruɓanɓanya zuriyarka\" ko \"za sa zuriyar ka ta ƙaru kwarai\""
},
{
"title": "aboda barana Ibrahim",
"body": "\"saboda barana Ibrahim\" ko ka mai da ma'anar a zahirance. AT: \"saboda na yiwa bawa na Ibrahim alkawari hakan zan yi\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Ishaku ya gina bagadi",
"body": "Zaka iya gane dalilin da ya sa Ishaku ya gina bagadi. AT: \"Ishaku ya gina bagadi a can domin yin hadaya ga Yahweh\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "kira bisa sunan Yahweh",
"body": "A \"kira\" na nufin yin addu'a ko sujada. A nan \"sunan\" na nufin Yahweh. AT: \"Ya yi addu'a ga Yahweh\" ko \"yin sujada ga Yahweh\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]