ha_gen_tn_l3/26/21.txt

26 lines
726 B
Plaintext

[
{
"title": "Sai suka sake haƙa ",
"body": "\"Sai barorin Ishaku suka sake haƙa \" (UDB)"
},
{
"title": "suka yi rikici",
"body": "\"makiyayen Gerar suka yi gardama da makiyayen Ishaku\""
},
{
"title": "sai ya bada",
"body": "\"saboda haka Ishaku ya dada\""
},
{
"title": "Sitna",
"body": "Masu fassarar zai iya bada dan bayani da zai ce \"sunan Sitna na nufin 'banbanta' ko 'ƙalubalanta.'\" (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Rehobot",
"body": "Masu fassarar zai iya bada dan bayani da zai ce \"Sunan Rehobot na nufin 'bada dama domin' ko 'wurin da ba komai.'\" (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "za mu ... dukka mu",
"body": "Ishaku na magana game da kansa da iyalinsa."
}
]