ha_gen_tn_l3/26/18.txt

22 lines
936 B
Plaintext

[
{
"title": "Ishaku ya tona",
"body": "A nan \"Ishaku\" na nufin Ishaku da barorin sa. AT: \"Ishaku da barorin sa sun tona\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "wadda suka tona",
"body": "\"Wadda barorin Ibrahim suka tona\""
},
{
"title": "a kwanakin Ibrahim mahaifinsa",
"body": "Jimlar \"a kwanakin\" na nufin lokacin mutum. AT:\"lokacin Ibrahim, mahaifin sa, yana rayuwa\" . Duba yadda aka fassara wannan a Farawa 26:15 (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Filistiyawa suka ɓata su",
"body": "Wannan ne dalilin da ya sa Ishaku ya tona su. Wasu hanyoyin da za'a iya fsasara wannan ya ƙunshi 1) Tun sa'adda wannan ya faru da farko, wannan jimlar zata iya zuwa kafin jimlar game da Ishaku ya tone su, kamar a UDB, ko 2) Wannan jimlar zata iya farawa da \"Ishaku yayi wannan saboda Filistiyawa sun ɓata su.\" (Duba: figs_events)"
},
{
"title": "suka ɓata su",
"body": "\"sun cika su da ƙasa\""
}
]