ha_gen_tn_l3/26/12.txt

30 lines
967 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Wannan ya fara wani sabon sashi na labarin. Ya canza daga bayani kan yadda Ishaku ke kiran Rebeka yar'uwar sa, ya fara da faɗin yadda Ishaku ya zama da arziƙi har Filistiyawa na masa baƙin ciki. "
},
{
"title": "a waccan ƙasar",
"body": "\"a Gerar\""
},
{
"title": "ruɓi ɗari",
"body": "Wannan na nufin \"ninki ɗari na abin da ya shuka.\" Za'a iya fasara ta da \"hatsi mai yawa\" (UDB). (Duba: translate_numbers)"
},
{
"title": "Mutumin ya azurta",
"body": "\"Ishaku ya zama da arziƙi\" ko \"ya yi arziƙi\""
},
{
"title": "ya dinga bunƙasa sosai har sai da ya yi girma sosai",
"body": "\"ya dinga bunƙasa sosai har sai da ya yi girma sosai\""
},
{
"title": "tumaki",
"body": "Wannan zai kunshi harma da awaki. (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "iyalai masu yawa",
"body": "A nan \"iyalai\" na nufin ma'aikata ko barori. AT: \"barori da yawa\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]