ha_gen_tn_l3/26/04.txt

30 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yahweh ya ci gaba da magana ga Ishaku"
},
{
"title": "Zan ruɓanɓanya zuriyarka",
"body": "\"Zan sa zuyirarka ta zama da yawa\""
},
{
"title": "kamar taurarin sama ",
"body": "Wannan na magana kan yawan zuriyar Ishaku kamar yawan taurarin sama. Duba yadda aka fasara wannan a Farawa 22:15. (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "sama",
"body": "Wannan na nufin duk abin da muke gani a sama, har da rana, wata, da taurari."
},
{
"title": "dukkan al'ummai duniya zasu sami albarka",
"body": "Za'a iya bayyana wannan da gabagaɖi. AT: \"Zan albarkaci dukkan ai'ummai duniya\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Ibrahim ya yi biyayya da muryata ya kuma kiyaye dokokina, da farillaina, da shari'una kuma da ka'idodina",
"body": "Jimlar \"ya yi biyayya da murya ta\" da \"ya kiyaye dokokina,da farillaina, da shari'una da ka'idodina\" na nufin kusan abu ɗaya. AT: \"Ibrahim ya yi biyayya gareni tare da yin duk abin da na umarce shi\" (Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "biyayya da murya ta",
"body": "A nan \"murya\" na nufin Yahweh. AT: \"biyayya gare ni\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]