ha_gen_tn_l3/25/31.txt

26 lines
1.0 KiB
Plaintext

[
{
"title": "matsayinka na ɗan fari",
"body": "\"damarka ta ɗan fari na gadon mallakar ubanmu\" (UDB)"
},
{
"title": "Na kusa mutuwa",
"body": "Isuwa ƙara azama a maganar sa domin ya jadada irin yunwan da yake ji. AT: \"Ina jin yunwa kamar zan mutu\" (Duba: figs_hyperbole)"
},
{
"title": "Wane amfani ne matsayin ɗan fari ke da shi a gare ni?",
"body": "Isuwa ya yi amfani da tambaya domin ya jadada cewa cin abinci ya fi muhimminci mishi da damar ɗan fari. AT: \"Gado ba shi da amfani a gare ni idan na mutu da yunwa!\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "da farko sai ka rantse mini",
"body": "Ana iya ba da gamsashen bayani a fili abun da Yakubu ke so Isuwa ya rantse a kai. AT: \"A farko ka rantse mini za ka sayar mun da damarka na ɗan fari\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "wake",
"body": "Wannan wani irin wake ne kanana. (Duba: translate_unknown)"
},
{
"title": "Isuwa ya sayar da matsayinsa na ɗan fari ",
"body": "\"Isuwa ya nuna cewa bai daraja matsayinsa na ɗan fari ba.\""
}
]