ha_gen_tn_l3/25/29.txt

22 lines
714 B
Plaintext

[
{
"title": "Yakubu ya dafa abinci",
"body": "Tunda ya ke wannan shine farkon labari game da wani abu da ya faru a wani lokaci, wasu masu juya wannan na iya farawa a cewa \"Wata rana, Yakubu ya dafa\" kamar yadda ya ke a UDB."
},
{
"title": "dafa taushe",
"body": "\"shirya taushe\" ko \"dafa miya.\" Wannan taushen an shirya shi da wake ne. (Duba: Farawa 25:31)"
},
{
"title": "ƙarfinshi ya ƙare da hunwa",
"body": "\"ƙarfinshi ya ƙare domin yana jin yunwa\" ko Yana jin yunwa\""
},
{
"title": "Na gaji",
"body": "\"ƙarfin na ya ƙare da yunwa\" ko \"Ina jin yunwa\""
},
{
"title": "Idom",
"body": "Masu fassara na iya sharihinta cewa \"ma'anar sunar Idom shine \"ja.'\""
}
]