ha_gen_tn_l3/25/27.txt

26 lines
871 B
Plaintext

[
{
"title": "ya zama shahararren mafarauci ",
"body": "\"zama mai farauta, ya na kashe dabbobi domin abinci\""
},
{
"title": "mutum mai shiru-shiru",
"body": "\"mutum mai salama\" "
},
{
"title": "wanda ya kwashe lokacinsa cikin rumfofi",
"body": "Wannan na magana game da lokaci kamar wani abu ne wanda za'a iya kashi. AT: \"ya kasance a runfofi yawacin lokaci\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Yanzu",
"body": "An yi amfani da wannan a ba da alaman canjin magana, zuwa ba da ƙarin haske game da Ishaku da Rebekah. (Duba: writing_background)"
},
{
"title": "ishaku ya ƙaunaci ",
"body": "Ma'anar kalmar \"ƙauna\" a nan shine \"rahama\" ko \"fĩfĩta\""
},
{
"title": "domin ya ci namomin jejin da ya harbo",
"body": "\"domin ya na cin namomin da Isuwa ya harbo\" ko \"domin a jin dadin naman jeji da Isuwa ke kamowa\""
}
]